Labaran Kannywood
Inna Lillahi! Maryam CTV Duniya Babu Tabbas,Allah Yajikanta Da Rahama
Daga Allah muke kuma gareshi zamu koma.
Allah Yayiwa Babbar “Yar Jaruma Maryam CTV rasuwa a jiya.
Sai dai ana ta yadawa ana fadin cewa Mahaifiyar ce ta rasu wato Maryam CTV,ana cikin hakan fitaccen jarumi kuma gagara badau a masana’antar sarki Ali Nuhu ya bayyana cewa Babbar “Yar jarumai ce ba Mahaifiyar ba.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇
Www.labarai.com.ng