Labaran Kannywood
Inna Lillahi! Halin Da Rahama Sadau Take Ciki
Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood,Rahama Sadau bata taba fuskantar yanayi irin yanayin data shiga ba a lokacin da wani kafiri yayi batanci ga fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu S.A.W a karkashin wallafar hotunan ta datayi wanda suka jawo Cece Kuce a duniya baki daya.
Bidiyon jarumar a kalla ya sami makallata sama da miliyan guda a shafin DW Hausa dake Facebook.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇
Www.labarai.com.ng