Labaran Kannywood
Inna Lillahi! Gaskiyar Abunda Ya Faru Da Jarumi Adam A Zango – Labarai.com.ng

An Kuma Kwancewa fitaccen jarumi kuma mawaki a masana’antar Kannywood Adam A Zango Instagram account.
Idan baku manta ba kusan wanne shine karo na shida da ake kwacewa Jarumin account din,Sai dai mutane da dama na ganin bai kamata ba ace babban jarumi kamar shi baya iya kare account dinshi daga masu kutse wato hackers.
Ga dai cikakken bayanin Jarumin cikin bidiyon dake kasa ๐๐๐๐๐