Labaran Kannywood

Inna Lillahi Ashe Wanda Yasha Fiya-Fiya Akan Maryam Yahaya Ne Yayi Mata Abunda Take Fama Dashi

Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood wanda a watannin baya wani matashi yayi tafiya tun daga jihar Yobe yazo Jihar Kano domin ganawa da masoyiyar shi Maryam Yahaya.
Wanda daga karshe har yasha Fiya-Fiya akan bai samu dama yayi ido hudu da jarumar ba.
Yanzu haka kanwar matashin ta fito tayi ikirarin wata magana akan rashin lafiyar da Maryam din take fama dashi wanda yanzu haka take kara murmurewa.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!