Labaran Kannywood

Inna Lillahi! Aisha Izzar So Duniya Ba Tabbas – Labarai.com.ng

Fitacciyar jarumar Hausa ta Kannywood Aisha Izzar so ta bayyana wasu abubuwa game da ita wanda hakan ya girgiza duniya da kuma Kannywood baki daya.
Jarumar ko a kwanakin baya ta sami wani Kalubale a wajen masoyanta a inda wasu suka dinga alakanta ta da akidar Shi’a wasu kuma da irin halayen da take nunawa a cikin shirin nan mai dogon zango na Izzar So.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!