Abduljabbar Kabara
Trending

Inda aka tsaya a shari’ar Abduljabbar Kabara

Tuni dai aketa yin shari’a tsakanin malaman jihar Kano da kuma Malam Abduljabbar Kabara,haka dai abubuwa suke ta faruwa sai dai har yanzu ance ba’a san inda shari’ar Malamin ta dosa ba domin kuwa daga nan sai can wato daga dagawa daga wata ranar sai izuwa wani watan haka dai.

Domin jin inda shari’ar ta dosa zaku iya kallon cikakken bidiyon dake kasa.

YouTube/KudinShahara

https://youtu.be/HJoUSr1Ktdk

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!