Labarai

Ina Nan Da Raina Ban Mutu Ba – Bilalgy

Ina Nan Da Raina Ban Mutu Ba – Bilalgy 

Wani labarin kanzon kurege da yake ta yawo a shafukan sada zumunta musamman ma Facebook da WhatsApp sun bayyana cewa Allah ya yiwa wannan shahararren yaron mai farin jini rasuwa Sato Bilalgy (Bilal Ado Gaya).
Sai bayan mun tuntubi Bilalgy din ya tabbatar mana da cewa yana raye cikin koshin lafiya.
Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!