Labarai

Ina matukar son Murja Ibrahin Kunya, a Shirye nike domin na Aure ta, inji matashi Anas Yahaya Ahmad.

Ina matukar son Murja Ibrahin Kunya, a Shirye nike domin na Aure ta, inji matashi Anas Yahaya Ahmad.

Matashin ne kanshi ya biyoni ta Inbox, yace in taimaka mishi in isar mishi da wannan sakon nashi zuwa ga Murja ko Allah zaisa ya dace, a saka Auran nasu da ita cikin Auran Zawarawan da Gwamnatin jihar Kano za tayi.

Anas yace yana zaune ne a unguwar Bridget Ahmadiyya line, cikin kwaryar jihar Kano, idan sakon ya isa gare ta zata iya kiranshi ta wannan lambar 08139191915.

Wannan aikin lada ne, kuma zaku iya taimaka mishi wurin isar mishi da sakon shi zuwa gareta.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!