Uncategorized

ILLOLIN CIN NAMAN SALLAH |Arewaaga

ILLOLIN CIN NAMAN SALLAH
Cin naman sallah yana da cutarwa ga mutane masu yawa amma basu saniba.
Illolin sune:
•Gudawa/Zawayi;wanda ya samuwane daga cin nama fiye da misali alokaci kadan.
•Ciwon Ciki/Rikicewar Ciki;yana afkuwane sakomakon rashin hada naman da wani iri na abinci.
•Amai Da Gudawa;tana afkuwane asakamakon cin nama mai  zafi kokuma wanda bai dahu sosaiba.
Da fatan zamu kiyaye wadannan abubuwa.
Mu temaka mu turo izuwa “yan uwanmu musulmai domin su amfana.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!