Al'ajabi

Ikon Allah Sai Kallo: Kubar Ce Mana Birrai Muma Mutane Ne Kamar Kowa

Labarin wasu yara da aka haife su a wani yanki dake cikin nahiyar Afrika.

Bayan da aka haife su Mahaifiyar su t bayyana yadda tasha tsangwama a wajen abokanan zamanta,da dai sauran inda take zuwa domin gudanar da aikin yau da kullum.

Haka zalika ta bayyana hatta Makaranta nan ba basu tsira ba suna shan tsangwama iri daban-daban.

Amma yanzu cikin ikon Allah,Allah ya kawo musu mafita bayan da wani gidan Talabijin sukayi hira da ita.

Yanzu haka an Samarwa da yayan nata matsuni mai kyau da kuma daukar nauyin Rayuwar su baki daya.

Zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!