Labaran Kannywood

Ikon Allah Mai Yadda Yaso! Abun Mamaki A Kabarin Sani Garba SK

Marigayi Sani Garba SK ya kasance cikakken masoyin Annabi Muhammadu S.A.W ne domin kuwa yayiwa Annabi wakokin yabo da dama,haka zalika kafin wafatin shi an gano shi a wani gurin maulidi a jihar kano yana yabon fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu duk da rashin lafiyar dayake fama da ita a lokacin.
Abun mamakin daya faru zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa 👇👇👇👇

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!