Labaran Kannywood

Ikon Allah: Kalli Jaruman Kannywood Da Suke Kama Da “Yan Uwan Su Kamar Tagwaye

Allah mai yadda yaso kenan a lokacin daya so ko ana so ko ba’a so,hotunan wasu fitattun jaruman masana’antar Kannywood kenan da suke kama da juna kamar an tsaga kara.

Mutane da dama sunyi farin cikin ganin hakan domin abun akwai abun burgewa aciki.

Ba tare da bata lokaci ba,zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa wanda tashar Hausa Info suka kawo 👇👇👇👇👇

https://youtu.be/ys36d6POWbE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!