Al'ajabi

Ikon Allah: Bashi da hannu balle kafa amma babu abunda baya yi na masu cikakkiyar halitta

Labarin wani mutumin da ake kira da suna Abdul wanda aka haifa a wani gari mai suna Arusha dake kasar Tanzania ya matukar bawa duniya mamaki.

Kalli bidiyon

Play ▶️

Duk da yanayin dayake ciki na rashin hannaye da kuma kafafu amma hakan bai zamo mishi wani abun bakin ciki ba.

Kamar yadda zaku gani a bidiyon da zamu kawo muku,Duk wani abu da mutum mai cikakkiyar lafiya yake yi shima yanayi,don kuwa wasu abubuwan dayake yi ko masu lafiyar ba kowa ne zai iya yi ba.

Daga cikin abubuwan da yake yi na ban mamaki:

  1. Wasan Kwallon Kafa
  2. Hakar kasa
  3. Tsalle
  4. Zane-zane na manyan gidajen Alfarma
  5. Saduwa da iyalinshi kuma ya gamsar dasu.

Watch Video

Wadannan da dai makamantan su,zaku iya ganin abubuwan mamakin da yake yi a cikin bidiyon dake kasa:

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!