Al'ajabi
Trending

Ikon Allah: Babu Wanda Yayi Tsammanin Mutumin Nan Zai Rayu

Sanin kowa ne mutum ba’a taba gama yi masa halitta har sai ya koma ga mahalicci.

Wannan mutumin wani bawan Allah ne mazaunin wata kasa dake Afurika wadda ake kira da Tanzania,mutumin Allah ya jarabce shi ne da yin wani hatsari akan babur mai kafa biyu wanda ba’a taba zaton zai rayu ba,domin ya shiga tsaka mai wuya.

Cikin ikon Allah dai ya fara farfadowa har yakai da yana iya yin magana kamar yadda yake a baya,Amma sai dai yana shan tsangwama a wajen mutanan dake inda yake domin kuwa har ta kai suna kiran shi da suna ‘Mai Rabin Kai’ Wato ‘Half Head Man’ a yaran sarauniyar Ingila.

Domin kara samun bayani,zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa 👇👇👇👇

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!