Maulidi
Hotunan Yadda Prof Makari Da Sunusi Lamido Sunusi Suk Tafi Senegal Yin Maulidi
Hotunan sun dauki hankula sosai ganin yadda Prof Makari da Sunusi Lamido Sunusi suka yafi izuwa kasar Senegal domin gudanar da Maulidin fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu S.A.W.
Allah ya karawa Annabi Daraja Amin.
Www.labarai.com.ng