Labaran Kannywood
Hotunan Tsohuwar Jaruma Fati Muhd Sun Tada Kura A Kannywood – Labarai.com.ng
Tsohuwar Jaruma a masana’antar Kannywood Fati Muhammad ta bawa masoyanta da kuma duniya mamaki ganin yadda jarumar ta bayyana a cikin wani hoto wanda hoton ya jawo cece kuce sosai a shafukan sada zumunta musamman ma na Facebook.
Jarumar dai idan baku manta ba tayi tashene a shekarun 2000 har izuwa 2010, duniya tasanta kwatsam tayi aure ta dena gudanar da sana’ar tata ta fim.
Wana fata kuke yiwa jarumar?
Www.labarai.com.ng