#HamisuBreakerLabarai
Hotunan Soyayyar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Da Mai Dakinsa Aisha Buhari – Labarai.com.ng
Bayyanar hotunan sun jawo cece kuce ganin yadda a baya ake tunanin Shugaba Buharin basa jituwa da Aisha din.
Mene ra’ayin ku absa wannan hotunan Soyayyar na Shugaban kasa Muhammadu Buhari da Mai dakin tashi?
Www.labarai.com.ng