Uncategorized
Hotunan Shugaba Muhammadu Buhari Tare Da Emmanuel Macron Na Kasar Faransa
Hotuna daga ziyarar da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kai izuwa kasar Faransa,tuni dai aka gano shugaban tare da takwaransa na kasar Faransa wato Emmanuel Macron.
Www.labarai.com.ng