Bikin Yusuf Buhari Da Zahra Nasir Bayero
Hotunan Shagalin Bikin Yusuf Buhari Da Zahra Nasir Bayero Na Yau
Mutane da dama sun halarci bikin,ga wadansu wadanda suka halarci taron kamar haka: Shugaba Muhammadu Buhari,Sheikh Minister Dr Isah Ali Pantami,Mufti Menk,da dai sauransu.
Www.labarai.com.ng