Uncategorized

Hotunan Sadiya Haruna A Kasa Mai Tsarki

Wannan fitacciyar Tsohuwar Jarumar Kannywood din wadda wasu sukafi sani da Sayyada Sadiya Haruna takai ziyara izuwa kasa mai Tsarki (Saudi Arabia).
Jarumar tayi shura sosai wajen bayyana ra’ayoyin ta a shafukan sada zumunta hakanne yasa ake yi mata ganin wata wadda take yawan yin abubuwan da basa dacewa.
Shin wana fata kuke yiwa jarumar? 

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!