Labaran Kannywood
Hotunan Rayya ta shirin Kwana casa’in tare da tsohon mijin ta

Hotunan sun bulla ne a shafukan sada zumunta na Facebook,mutane da dama sun yaba jarumar duba da yanayin hotunan da aka dauka a baya din,babu yabo babu fallasa.
Jarumar Surayya Aminu, wadda mutane sukafi sani da Rayya a cikin shirin nan mai dogon zango na Kwana casa’in tayi fice sosai a wannan lokacin,ta samu damar fitowa a wasu finafinan ma daban bayan kwana casa’in.
Ga hotunan anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!