Labaran Kannywood
Hotunan Rahama Sadau Da Sani Danja Sun Jawo Cece Kuce
Wasu zafafan hotunan Jaruma Rahama Sadau tare da da shahararren dan fim dinnan Sani Danja, mutane da dama suna kace nace a kan hotunan da jaruman guda biyu suka dauka.
Sani Musa Danja dinne ya fara wallafa hotunan nasu a shafinsa na Instagram a yau 15 ga watan Nuwanba na shekarar 2021.
Da yawan mutane na ganin cewa hotunan basu dace ba baki daya.
Www.labarai.com.ng