#HamisuBreakerLabarai

Hotunan Murnar Ranar Independence | Independence Day 2021

Zafafan hotunan “Yan Mata da samari na Independence,hotunan sunyi kyau matuka sai dai wasu na ganin cewa duk masuyin hakan basu San kansu ba saboda wai me kasar ta tsinana na samun “yancin kai.

Idan baku manta ba an samu “yancin Najeriya ne a ranar 1 ga watan October a shekarar 1960,lokacin Abubakar Tafawa Balewa yana Prime Minister din Nigeria.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!