Labarai
Hotunan Muhammadu Buhari A Masallacin Annabi S.A.W – Labarai.com.ng
Hotunan Shugaban Kasar Najeriya Muhammadu Buhari a Masallacin fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu S.A.W.
Shafin Haramain Sharifain ne suka wallafa a shafukansu na Facebook, Instagram da Kuma Twitter.
Wana fata zaku yiwa Buharin?
Www.labarai.com.ng