Maryam Yahaya

Hotunan Maryam Yahaya kafin rashin lafiya da Kuma bayan rashin lafiyarta

Hotunan Jaruma Maryam Yahaya kenan kafin rashin lafiyar ta da Kuma bayan ta warke daga rashin lafiya din,kamar yadda kuke gani kowa zai tabbatar da cewa jaruma ta rame ba kadan ba,Muna rokon Allah Daya Kara Mata lafiya har damu baki daya.

Www.labarai.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!