Uncategorized

Hotunan Maryam Yahaya Cikin Shigar Independence Day 2021

 Wasu hotunan Jaruma Maryam Yahaya cikin shigar Independence day, hotunan nata sun bawa masoyanta mamaki,sai dai wadannan hotunan jarumar ba wannan shekarar ta dauki hotunan ba,sabanin yadda jama’a ke ganin yaushe jarumar ta sami lafiya bare kuma ace harta dauki hotunan shagalin Independence day din.

Jaruma Maryam Yahaya

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!