Uncategorized

Hotunan Maryam Yahaya Bayan Rashin Lafiya – Labarai.com.ng

 Hotunan shahararriyar “Yar wasan Hausar nan wadda duniya take yayi wato Maryam Yahaya bayan ta tashi daga rashin lafiya,jarumar kamar yadda muka labarta muku a baya tayi fama da rashin lafiya wadda ta fadawa manema labarai cewa Maleria da Typhoid ne suke damunta.

Allah ya kara Mata lafiya.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!