Labaran Kannywood

Hotunan kwalliyar sallah daga gidan tsohuwar Jarumar Kannywood Maryam Waziri (Laila Labarina)

Maryam Waziri ta kasance Jarumar Kannywood wadda tayi abun mamakin da har yau ake magana akan shi, Jarumar tayi suna a lokaci guda a cikin masana’antar Kannywood sannan ta fice a lokacin da take lokacin ta.

Tayi auren ta da tsohon dan kwallon Najeriya Babangida,har sun haihu a tsakanin su.

Muna fatan Allah ya cigaba da wanzar musu da zaman lafiya da aminci.

Ga kaɗan daga cikin hotunan kwalliyar sallar su nan:

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!