Aure
Hotunan Kafin Daurin Auren Da Suka Jawo Cece Kuce – Labarai.com.ng
Tuni dai aketa dambarwa a shafukan sada zumunta musamman ma na Facebook,a inda aka fi wallafa hotunan ana raddi iri daban daban.
Wasu sunce “Bai kamata ace Hausawa suna koyi da irin wannan banzar dabi’ar ba ta yahudawa ba wato halayyar yin pre-wedding pictures (Hotunan da akeyi kafin ayi aure)
Shin mene ra’ayinku akan hotunan
Www.labarai.com.ng