Labaran Kannywood
Hotunan jarumi Ramadan Booth da matarsa da kuma yarsa

Ramadan Booth yana daya daga cikin manyan yaran Sarkin Kannywood Ali Nuhu,an fara haska su a fim tare da su Shamsu Dan Iya da kuma Abdul M Shareef a karkashin kamfanin FKD.
Jarumin yana da matukar farin jini wajen masoyan sa,sannan a yanzu yana taka rawa a cikin gawurtaccen shirin nan mai dogon zango na kamfanin FKD mai suna Alaqa.
Ga hotunan anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!