Ganduje
Hotunan Gwamna Ganduje Cikin Kayan “Yan Hisbah – Labarai.com.ng
Hotunan Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yayin yaye jami’an hukumar Hisbah ta Jihar Kano.
Sun dauki hotunan tare da matemakinshi Dr Nasiru Yusuf Gawuna,haka zalika da Kuma Shugaba hukumar Hisbah din ta Jihar Kano wato Ibn Sina.
Www.labarai.com.ng