Labaran Duniya
Hotuna: Shugaba Muhammadu Buhari A Kasar Scotland Yayin Gudanar Da Wani Taro
Shugaba Muhammadu Buhari cikin wasu hotuna a kasar Scotland bayan yaje gudanar da wani taro a kasar akan sauyin yanayi wanda ake kira da “Climate Change” a yaren Turanci.
Tuni dai an gano shugaban kasar tare da takwarorin sa irinsu fira Ministan kasar Ingila Borris da dai sauransu su.
Www.labarai.com.ng