Gidan Badamasi Season 4

Hotuna: GIDAN BADAMASI SEASON 4 SHOOTING – Labarai.com.ng

Wasu fitattun hotuna kenan daga wajen daukar cigaban  fim dinnan mai farin jini kuma da korar ciwon Hawan Jini wato Gidan Badamasi Season 4.

Hotunan sun dauki hankali sosai ganin yadda akaga “ya”yan Alhaji BADAMASI baki dayan su a cikin gidan gyaran hali.

Hotuna daga shafin Daractan shirin Falalu A Dorayi.











 

Www.labarai.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!