Rahama Sadau #Rahama Sadau
Hoton Rahama Sadau Ya Jawo Cece Kuce – Labarai.com.ng
Sabon hoton fitacciyar jarumar Kannywood dinnan wato Rahama Sadau ya tada hazo a Inda mutane wasu ke yabawa wasu kuma suke sukar jarumar ganin cewa hoton bai dace da Al’adar Bahaushe ba.
Ya kukaga hoton kuwa?
Www.labarai.com.ng