Uncategorized
Hatsarin Da Adam A.Zango Da Ado Gwanja Sukayi A Niger
Innna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un!
Jarumi Adam A Zango da Ado Gwanja sunyi hatsari a kasar Niger Wanda har yakai aka samu rashin rayuka bayan sun bugesu da mota.
Sai dai an samu kace nace a kasar Niger din wasu na ganin hakan kamar ya faru da gangan ne.
Ga cikakken bayanin cikin wannan bidiyon dake kasa👇👇👇
Www.labarai.com.ng