#HamisuBreaker
Hamisu Breaker – So (Love) Official Song 2022

Sabuwar wakar fasihin mawakan nan wanda ya saki wakar Dan Dako a sati biyu baya da suka wuce.
A yau ya saki Sabuwar wakar shi mai suna So,wakar ana tunanin zata zama bakandamiyar mawakin a shekarar da muke ciki ta 2022.
Zaku iya kallon cikakkiyar wakar ko kuma dakkota anan kasa 👇👇👇👇