Labaran Kannywood
Hafsat Idris (Barauniya) ta amarce da matashin angonta mai suna Mukhtar.

Fitacciyar Jarumar wasan Hausa ta Kannywood Hafsat Idris (Ɓarauniya) ta angwance da matashin angonta mai suna Mukhtar.
Rahotanni sun tabbatar da cewa ɗaurin auren ya tabbata ne a jiya, wanda aka ɗaura a birnin Kanon Dabo.
Har’ilayau, Jarumar bata bayyanawa Duniya dangane da alamarin auren ba sai bayan da aka ɗaura.
Da gaskene hafsa tayi aure?