Labarai
Haduwar Buhari Da Dangote,Abdussamad BUA Da Kuma Pantami – Labarai.com.ng
Haduwar ta bawa mutane mamaki ganin yadda shahararrun mutane hudu da suka hadu a wuri daya a lokaci daya.
Hakan ya faru ne sanadiyar taron da ake gabatarwa a birnin Riyadh dake Saudiyya wanda ake batutuwan da suka shafi tattalin arzikin Duniya dama Najeriya baki daya.
Www.labarai.com.ng