Uncategorized
Hadiza Gabon ta bayyana takaicinta dangane da kisan mutane 42 a Sokoto.
Fitacciyar jarumar wasan Hausa, Kannywood wato Hadiza Aliyu Gabon ta bayyana damuwarta dangane da taɓarɓarewar tsaro a Arewacin Nigeria.
Gabon ta bayyana hakan ne a shafinta na Instagram biyo bayan kisan da aka yima wasu matafiya mutum 42 ta hanyar ƙone su a Jihar Sokoto.
Www.labarai.com.ng