Labaran Kannywood
Gwanin Sha’awa Kalli Yadda Kawayen Amarya Suka taru Suka Sauke Alkur’ani a Wajen Shagalin bikin Diyar Jarumi Ado Ahmed Gidan Dabino

Gwanin Sha’awa Kalli Yadda Kawayen Amarya Suka taru Suka Sauke Alkur’ani a Wajen Shagalin bikin Diyar Jarumi Ado Ahmed Gidan Dabino.
Alhamdulillah Kalli Yadda akayu bikin auren Fatima Ado Ahmad Gidan Dabino, (Malam Adamu Gwamnan jihar Alfawa a cikin shirin kwana casa’in) ke nan a birnin Kano, inda ƙawayen Amarya su ka hadu su ka yi saukar karatun alƙur’ani mai girma a maimakon shagulgulan da ake ganin sun saɓa da koyarwa addini da kuma al’ada.
Allah Ya bada Zaman Lafia ameenW anne fata zakù yiwa Ango da Amarya?