Labaran Kannywood
Gwanin Sha’awa Kalli Hotunan Mawaki Ali jita tare da Mahaifiyar sa

Hotunan Fitaccen Mawakin Kannywood Ali isah jita tare da Asalin Mahaifiyar sa Acikin Yanayi na Nishadi Wanda Ya kasance Karo na farko na Mawaki Ya wallafa hotunan Mahaifiyar tasa a shafinsa .