Labaran Kannywood

Gwanin Sha’awa Kalli Hotunan Kyakyawar diyar Jarumi Yakubu Muhammad (Nadiya)

Gwanin Sha’awa Kalli Hotunan Kyakyawar diyar Jarumi Yakubu Muhammad (Nadiya)

Masha’Allah Wannan itace diyar fitaccen Jarumin nan Kuma babban Mawaki a Masana’antar Kannywood Wanda Ya kwashe Kimanin Shekaru 20 yana Waka a Masana’antar Kannywood kafin ya fara fitowa acikin Finafinai.

A Yanzu dai Jaruman sun daina boye Fuskokin Iyalansu kamar yadda sukeyi a baya duk da cewa a yanzu akwai wayewa fiye da Shekarun baya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!