Labaran Kannywood

Gwanin Sha’awa Jarumi Adam Zango Tare Da Iyalansa A Wajen Shakatawa

Fitaccen jarumi kuma mawaki a masana’antar Kannywood kuma jigo wanda wasu suke kira da Prince Zango ko kuma GMK, Jarumin yana daya daga cikin manyan jaruman Kannywood da suka bada gudunmawa wanda tarihi bazai taba mantawa dasu ba.
An gano jarumin ne a wajen shakatawa tare da iyalansa,wanda bayyanar bidiyon ya matukar bawa mutane mamaki,wasu na fadin cewa daman Adam A Zango yana son iyalansa kamar haka.
Zaku iya kallon cikakken bidiyon ta hanyar danna hoton bidiyo dake kasa πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

 

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!