Labarai
Gwanin Sha’awa daya daga Cikin Matasan da Suka Wakilci Nigeria a gasar musabakar Al-Qur’ani ta Duniya a Saudiyya ya Hau Mimbari

Gwanin Sha’awa daya daga Cikin Matasan da Suka Wakilci Nigeria a gasar musabakar Al-Qur’ani ta Duniya a Saudiyya ya Hau Mimbari
Daya daga Cikin Matasan da Suka Wakilci Nigeria a gasar musabakar Al-Qur’ani ta Duniya karo na 43, Alaramma Abdullahi Sadiq yau yahau mimbari, ya rera karatun Al-Qur’ani mai Girma, mai dadin ji da dadin sauraro.
A gobe Talata, shima Alaramma Muntaqa Ishaq, zai hau mimbari. Duka matasan guda biyu ‘yan asalin jihar Zamfara ne. Muna musu fatan Alkhairi.