Labaran Kannywood
Gwanin burgewa: Yadda tsohuwar matar Adam Zango take wasa da yaran su Haidar Zango
Uwa mai dadi,bayan Mahaifiyar ta wallafa a shafin ta na Tiktok tana kewar yaron duba da bashi da lafiya,kuma bata kusa dashi a lokacin,sai kwatsam ba’a fi kwana daya da wallafar ba aka ga Amina Mai Rani din tare da yaron nata Haidar Zango.

Ta bayyana cewa Allah ya bashi lafiya,sannan ta wallafa bidiyoyin su tare suna cikin farin ciki da kuma nishadi a tattare dasu.
Ba tare da bata lokaci ba,zaku iya kallon bidiyoyin anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!