Siyasa

Gwamna Zulum ya biya yan fansho naira biliyan 12 a matsayin bashin da suke bin Jihar ta Borno.

Gwamna Babagana Umaru Zulum ya miƙa kuƙi naira biliyan 12 ga ƴan fasho da suke bin Gwamnatin Jihar Borno tun shekarun baya.

A satin da ya gabata ne Zulum ya amince tare da ayyana cewa zai biya ƴan fasho din Jihar haƙƙoƙinsu.

Rahotanni sun bayyana cewa Zulum ya miƙa waɗannan kuɗaɗe ne ga Shugabannin ƙungiyar fansho yau Lahadi a Maiduguri babban birnin Jihar ta Borno.

Www.labarai.com.ng

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Sabon tallafin ₦50,000
error: Content is protected !!