Videos

Gidan Sarauta Season 1 Episode 2

Gidan Sarauta sabon shiri ne mai dogon zango wanda ya hada manyan jarumai da dama wadanda ba’a taba hadawa a wani shiri a Kannywood ba sai a shi,shirin ya samu bada umarni ne daga kamfanin Abubakar Bashir Mai Shadda (Mai Shadda Global Resources).

 

Shirin ya hada da jaruman da suka hada da;

 

1- Ali Nuhu

2- Umar M Shareef

3- Mommy Gombe

4- Daddy Hikima (Abale)

5- Meerah Shu’aib

6- Aisha Najamu (Izzar So)

 

Da dai sauran jaruman da lokaci ba zai bamu damar bayyana muku ba.

 

Ba tare da bata lokaci ba, zaku iya kallon cikakken shirin na Gidan Sarauta Season 1 Episode 2 anan kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!