Labaran Kannywood

Gidan Sarauta: Sabon shiri mai dogon zango wanda zai bada bada mamaki a Kannywood 2023

Gidan Sarauta sabon shiri ne mai dogon zango daga kamfanin fasihin mai shirya finafinan  Abubakar Bashir Mai Shadda wanda ya karbi kambun yabawa da dama a cikin masana’antar ta Kannywood.

Shirin ya tattara da jarumai manya wadanda ake yayi wanda suka hada da;

  1. Momme Gombe
  2. Umar M. Shareef
  3. Ali Nuhu
  4. Garzali Milo
  5. Daddy Hikima
  6. Aisha Najamu

Da dai sauran jaruman da sai shirin ya fito zaku gani.

Ali Nuhu ne ya bada umarnin shirin.

Ga kadan daga hotunan shirin anan kasa,kada ku manta kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!