Uncategorized
Gidajen Da Gwamnatin Jihar Yobe Ta Gina Guda 3,600
Wasu hotunan Gidaje da Gwamnan Jihar Yobe Maila Mala Buni ya Kaddamar guda 3,600.
Mutane da dama anyi mamakin ganin hotunan,sai dai har yanzu mazauna Jihar suna kuka bisa rashin ziyartar Jihar da Gwamna ba yayi sosai.
Www.labarai.com.ng