Labaran Siyasa

Gawuna yayi bayani a karon farko bayan Nasarar sa a kotu

Dan takarar Gwamna a jam’iyar APC Dr Nasiru Yusuf Gawuna yayi magana a karon farko bayan Nasarar daya yi a gaban kotu a jiya.

Gawunan ya bayyana cewa daman Allah ne keyi kuma tun fari su sukayi Nasara amman da ba’a basu ba sai suka je kotu,kuma cikin ikon Allah ya dawo musu.

Ga cikakken bidiyon anan kasa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
Danna nan ga bidiyon
error: Content is protected !!